Bakonmu A Yau
Malam Isa Sunusi kan kisan da Isra'ila ta yi wa ƴan jaridu a Gaza
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:46
- More information
Informações:
Synopsis
Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah wadai da kisan ƙarin ƴan jaridu 5 da Isra'ila ta yi a asibitin Khan Younes. Daraktan ƙungiyar a Najeriya, Malam Isa Sanusi ya buƙaci ƙasashen duniya da su tilastawa Isra’ila mutunta dokokin duniya wajen kare ƴan jaridun da ke gudanar da aikin su a ƙasar. Ku latsa alamar sauti don jin yadda tattaunawar su da Bashir Ibrahim Idris ta gudana............